Afi 5:15-16
Afi 5:15-16 HAU
Saboda haka, sai ku mai da hankali ƙwarai ga zamanku, kada ku zama kamar marasa hikima, sai dai masu hikima. Ku yi matuƙar amfani da lokaci don kwanaki mugaye ne.