YouVersion Logo
Search Icon

M.Sh 30:9

M.Sh 30:9 HAU

Ubangiji Allahnku zai arzuta dukan aikin hannuwanku ƙwarai, ya kuma arzutar da 'ya'yanku da 'ya'yan shanu, da amfanin gona, gama Ubangiji zai ji daɗi ya arzuta ku kuma yadda ya ji daɗin kakanninku

Free Reading Plans and Devotionals related to M.Sh 30:9