YouVersion Logo
Search Icon

M.Sh 11:26-28

M.Sh 11:26-28 HAU

“Ga shi, yau, na sa albarka da la'ana a gabanku. Za ku sami albarka idan kun yi biyayya da umarnan Ubangiji Allahnku waɗanda nake umartarku da su yau. Za ku zama la'anannu idan ba ku kiyaye umarnan Ubangiji Allahnku ba, amma kuka kauce daga hanyar da nake umartarku da ita yau, har ku bi waɗansu alloli waɗanda ba ku san su ba.