YouVersion Logo
Search Icon

M.Sh 11:20-21

M.Sh 11:20-21 HAU

Za ku rubuta su a madogaran ƙofofin gidajenku, da bisa ƙofofinku, don kwanakinku da kwanakin 'ya'yanku su yi tsawo a ƙasar da Ubangiji ya rantse wa kakanninku zai ba su muddin samaniya tana bisa duniya.