YouVersion Logo
Search Icon

A.M 2:46-47

A.M 2:46-47 HAU

Kowace rana kuma sukan riƙa zuwa Haikali da nufi ɗaya, suna gutsuttsura gurasa a gidajensu, suna cin abinci da farin ciki ƙwarai, rai kwance, suna yabon Allah, suna da farin jini a wurin dukan mutane. Kowace rana kuma Ubangiji yana ƙara masu waɗanda ake ceta.

Free Reading Plans and Devotionals related to A.M 2:46-47