YouVersion Logo
Search Icon

A.M 15:8-9

A.M 15:8-9 HAU

Allah kuwa, masanin zuciyar kowa, ya yi musu shaida da ya ba su Ruhu Mai Tsarki, kamar yadda ya ba mu. Bai kuma nuna wani bambanci tsakaninmu da su ba, tun da yake ya tsarkake zukatansu saboda bangaskiyarsu.

Free Reading Plans and Devotionals related to A.M 15:8-9