YouVersion Logo
Search Icon

A.M 11:23-24

A.M 11:23-24 HAU

Da ya iso ya kuma ga alherin da Allah ya yi musu, ya yi farin ciki, ya gargaɗe su duka su tsaya ga Ubangiji da dukan zuciyarsu, domin shi mutum ne nagari cike da Ruhu Mai Tsarki da bangaskiya. Sai mutane masu yawan gaske suka ƙaru ga Ubangiji.

Free Reading Plans and Devotionals related to A.M 11:23-24