A.M 10:34-35
A.M 10:34-35 HAU
Sai Bitrus ya kāda baki ya ce, “Hakika na gane lalle Allah ba ya tara, amma a kowace al'umma duk mai tsoronsa, mai kuma aikata adalci, abin karɓuwa ne a gare shi.