YouVersion Logo
Search Icon

2Tas 2:16-17

2Tas 2:16-17 HAU

To, Ubangijinmu Yesu Almasihu kansa, da kuma Allah Ubanmu, wanda ya ƙaunace mu, ya kuma ba mu madawwamiyar ta'aziyya da kyakkyawan bege ta wurin alherinsa, yă ta'azantar da ku, ya kuma ƙarfafa ku ga yin kowane kyakkyawan aiki da magana.

Video for 2Tas 2:16-17

Free Reading Plans and Devotionals related to 2Tas 2:16-17