YouVersion Logo
Search Icon

2Sam 16:11-12

2Sam 16:11-12 HAU

Dawuda kuma ya ce wa Abishai da dukan fādawansa, “Ga shi ma, ɗana na cikina yana neman raina, balle wannan mutumin Biliyaminu! Ku bar shi ya yi ta zagi, gama Ubangiji ne ya umarce shi. Watakila Ubangiji zai dubi azabata, ya sāka mini da alheri saboda wannan zagin da aka yi mini yau.”

Free Reading Plans and Devotionals related to 2Sam 16:11-12