YouVersion Logo
Search Icon

1Tas 1:2-3

1Tas 1:2-3 HAU

A kullum muna gode wa Allah saboda ku duka, koyaushe muna ambatonku a cikin addu'armu, ba ma fāsa tunawa da aikinku na bangaskiya a gaban Allahnmu, Ubanmu, da famar da kuke yi domin ƙauna, da kuma begen ku mara gushewa ga Ubangijinmu Yesu Almasihu.