YouVersion Logo
Search Icon

1Sam 24:5-6

1Sam 24:5-6 HAU

Daga baya zuciyar Dawuda ta kāshe shi domin ya yanke shafin rigar Saul. Ya ce wa mutanensa, “Ubangiji ya sawwaƙa in yi wa ubangijina irin abu haka, har in miƙa hannuna in kashe keɓaɓɓe na Ubangiji.”

Free Reading Plans and Devotionals related to 1Sam 24:5-6