1Bit 1:15-16
1Bit 1:15-16 HAU
Amma da yake wanda ya kira ku mai tsarki ne, ku ma kanku sai ku zama tsarkaka a cikin dukan al'amuranku. Domin a rubuce yake cewa, “Sai ku zama tsarkaka domin ni mai tsarki ne.”