1Kor 8:1-2
1Kor 8:1-2 HAU
To, yanzu a game da abubuwan da aka yanka wa gumaka, mun sani dukanmu muna da ilimi. Ilimi yakan kumbura mutum, ƙauna kuwa takan inganta shi. Duk mai gani ya san wani abu, ai, har a yanzu, bai san yadda ya kamata ya sani ba.





