1Kor 6:19-20
1Kor 6:19-20 HAU
Ashe, ba ku sani ba, jikinku Haikali ne na Ruhu Mai Tsarki wanda yake a zuciyarku, wanda kuka kuma samu a gun Allah? Ai, ku ba mallakar kanku ba ne. Sayenku aka yi da tamani. To, sai ku ɗaukaka Allah da jikinku.