YouVersion Logo
Search Icon

1Kor 15:25-26

1Kor 15:25-26 HAU

Domin kuwa lalle ne ya yi mulki, har ya take dukkan maƙiyansa. Magabciyar ƙarshe da za a shafe, ita ce mutuwa.