YouVersion Logo
Search Icon

1Kor 15:21-22

1Kor 15:21-22 HAU

Tun da yake mutuwa ta wurin mutum ta faru, haka kuma tashin matattu ta wurin Mutum yake. Kamar yadda duk ake mutuwa saboda Adamu, haka duk za a rayar da su saboda Almasihu.