YouVersion Logo
Search Icon

Titus 3:5

Titus 3:5 SRK

sai ya cece mu, ba saboda abubuwan adalcin da muka aikata ba, sai dai saboda jinƙansa. Ya cece mu ta wurin wankan nan na sāke haihuwa da kuma sabuntawan nan ta Ruhu Mai Tsarki

Related Videos

Verse Image for Titus 3:5

Titus 3:5 - sai ya cece mu, ba saboda abubuwan adalcin da muka aikata ba, sai dai saboda jinƙansa. Ya cece mu ta wurin wankan nan na sāke haihuwa da kuma sabuntawan nan ta Ruhu Mai Tsarki

Free Reading Plans and Devotionals related to Titus 3:5