YouVersion Logo
Search Icon

Romawa 6:1-2

Romawa 6:1-2 SRK

Me za mu ce ke nan? Za mu ci gaba da yin zunubi domin alheri yă haɓaka? Sam, ko kaɗan! Mun mutu ga zunubi; ta yaya za mu ci gaba da rayuwa a cikinsa kuma?

Free Reading Plans and Devotionals related to Romawa 6:1-2