YouVersion Logo
Search Icon

Romawa 15:31

Romawa 15:31 SRK

Ku yi addu’a don in kuɓuta daga hannun marasa bi a Yahudiya don kuma gudummawar da nake kaiwa Urushalima ta zama abar karɓa ga tsarkaka a can