Romawa 11:5-6
Romawa 11:5-6 SRK
Haka ma, a wannan zamani akwai ragowar da aka zaɓa ta wurin alheri. In kuwa na alheri ne, ba sauran cewa ya dogara ga ayyuka ke nan. In ba haka ba, ashe, alheri ba alheri ba ne kuma.