Ruʼuya ta Yohanna 8:8
Ruʼuya ta Yohanna 8:8 SRK
Mala’ika na biyu ya busa ƙahonsa, sai ga wani abu kamar babban dutse mai cin wuta, aka jefa cikin teku. Kashi ɗaya bisa uku na teku ya zama jini