Ruʼuya ta Yohanna 7:2
Ruʼuya ta Yohanna 7:2 SRK
Sai na ga wani mala’ika yana zuwa daga gabas, yana da hatimin Allah mai rai. Ya yi kira da babbar murya wa mala’ikun nan huɗu da aka ba su iko su cuci ƙasa da teku ya ce