YouVersion Logo
Search Icon

Ruʼuya ta Yohanna 7:11

Ruʼuya ta Yohanna 7:11 SRK

Dukan mala’iku suna tsaye kewaye da kursiyin da kuma kewaye da dattawan tare da halittu huɗun nan masu rai. Suka fāɗi da fuskokinsu ƙasa a gaban kursiyin suka kuma yi wa Allah sujada