YouVersion Logo
Search Icon

Ruʼuya ta Yohanna 7:10

Ruʼuya ta Yohanna 7:10 SRK

Suka tā da murya da ƙarfi suna cewa, “Ceto na Allahnmu ne, wanda yake zaune a bisan kursiyi, da kuma na Ɗan Ragon.”

Verse Image for Ruʼuya ta Yohanna 7:10

Ruʼuya ta Yohanna 7:10 - Suka tā da murya da ƙarfi suna cewa,
“Ceto na Allahnmu ne,
wanda yake zaune a bisan kursiyi,
da kuma na Ɗan Ragon.”