YouVersion Logo
Search Icon

Ruʼuya ta Yohanna 6:12

Ruʼuya ta Yohanna 6:12 SRK

Ina kallo yayinda ya buɗe hatimi na shida. Sai aka yi babban girgizar ƙasa. Rana ta zama baƙa kamar gwado na gashin akuya, wata kuma gaba ɗaya ya zama ja wur kamar jini