YouVersion Logo
Search Icon

Ruʼuya ta Yohanna 5:13

Ruʼuya ta Yohanna 5:13 SRK

Sa’an nan na ji kowace halitta a sama da ƙasa da ƙarƙashin ƙasa da kuma bisan teku, da kome da yake cikinsu yana rerawa, “Gare shi mai zama a kan kursiyin da kuma ga Ɗan Ragon yabo da girma da ɗaukaka da iko, sun tabbata har abada abadin!”

Video for Ruʼuya ta Yohanna 5:13

Verse Image for Ruʼuya ta Yohanna 5:13

Ruʼuya ta Yohanna 5:13 - Sa’an nan na ji kowace halitta a sama da ƙasa da ƙarƙashin ƙasa da kuma bisan teku, da kome da yake cikinsu yana rerawa,
“Gare shi mai zama a kan kursiyin da kuma ga Ɗan Ragon
yabo da girma da ɗaukaka da iko,
sun tabbata har abada abadin!”