YouVersion Logo
Search Icon

Ruʼuya ta Yohanna 19:1

Ruʼuya ta Yohanna 19:1 SRK

Bayan wannan sai na ji abin da ya yi kamar ƙasaitaccen taron mutane a sama, suna cewa, “Halleluya! Ceto da ɗaukaka da iko sun tabbata ga Allahnmu