YouVersion Logo
Search Icon

Ruʼuya ta Yohanna 16:5

Ruʼuya ta Yohanna 16:5 SRK

Sa’an nan na ji mala’ikan da yake lura da ruwaye ya ce, “Kai mai adalci ne cikin waɗannan hukuntai, kai da kake yanzu, kake kuma a dā, Mai Tsarki, saboda yadda ka yi hukuncin nan