YouVersion Logo
Search Icon

Ruʼuya ta Yohanna 11:16

Ruʼuya ta Yohanna 11:16 SRK

Sai dattawan nan ashirin da huɗu da suke zaune a kursiyoyinsu a gaban Allah, suka fāɗi da fuskokinsu a ƙasa suka kuma yi wa Allah sujada