Ruʼuya ta Yohanna 10:2
Ruʼuya ta Yohanna 10:2 SRK
Yana riƙe da ɗan ƙaramin naɗaɗɗen littafi, wanda yake a buɗe a hannunsa. Ya kafa ƙafarsa ta dama a kan teku ƙafarsa ta hagu kuma a kan ƙasa