Ruʼuya ta Yohanna 1:5
Ruʼuya ta Yohanna 1:5 SRK
da kuma daga Yesu Kiristi, wanda yake amintaccen shaida, ɗan farin daga tashin matattu, da kuma mai mulkin sarakunan duniya. Gare shi wanda yake ƙaunarmu wanda kuma ya ’yantar da mu daga zunubanmu ta wurin jininsa



![[What the Spirit Says] Letter to Ephesus Ruʼuya ta Yohanna 1:5 Sabon Rai Don Kowa 2020](/_next/image?url=https%3A%2F%2Fimageproxy.youversionapi.com%2Fhttps%3A%2F%2Fs3.amazonaws.com%2Fyvplans%2F39904%2F1440x810.jpg&w=3840&q=75)

