Ruʼuya ta Yohanna 1:4
Ruʼuya ta Yohanna 1:4 SRK
Daga Yohanna, Zuwa ga ikkilisiyoyi bakwai da suke a lardin Asiya. Alheri da salama gare ku daga shi wanda yake a yanzu, wanda yake a dā, da kuma wanda zai zo, da kuma daga ruhohi bakwai da suke a gaban kursiyinsa

![[What the Spirit Says] Letter to Ephesus Ruʼuya ta Yohanna 1:4 Sabon Rai Don Kowa 2020](/_next/image?url=https%3A%2F%2Fimageproxy.youversionapi.com%2Fhttps%3A%2F%2Fs3.amazonaws.com%2Fyvplans%2F39904%2F1440x810.jpg&w=3840&q=75)



