YouVersion Logo
Search Icon

Filibbiyawa 3:3

Filibbiyawa 3:3 SRK

Gama mu ne masu kaciya, mu da muke yi sujada ta wurin Ruhun Allah, mu da muke taƙama a cikin Kiristi Yesu, mu da ba mu dogara da ayyukan da ake gani ba