YouVersion Logo
Search Icon

Filibbiyawa 3:2

Filibbiyawa 3:2 SRK

Ku yi hankali da waɗancan karnuka, waɗancan mutane masu aikata mugunta, waɗancan masu yankan jiki.