YouVersion Logo
Search Icon

Filibbiyawa 3:17

Filibbiyawa 3:17 SRK

Ku haɗa kai da waɗansu cikin bin gurbina, ku kuma lura da waɗanda suke rayuwa bisa ga ƙa’idar da muka ba ku.

Free Reading Plans and Devotionals related to Filibbiyawa 3:17