YouVersion Logo
Search Icon

Filibbiyawa 3:1

Filibbiyawa 3:1 SRK

A ƙarshe, ’yan’uwana, ku yi farin ciki a cikin Ubangiji! Ba abin damuwa ba ne a gare ni in sāke rubuta muku irin waɗannan abubuwa, domin lafiyarku ne.