Filibbiyawa 2:30
Filibbiyawa 2:30 SRK
domin ya kusa yă mutu saboda aikin Kiristi, ya yi kasai da ransa don yă cikasa taimakon da ba ku iya yi mini ba.