YouVersion Logo
Search Icon

Filibbiyawa 2:25

Filibbiyawa 2:25 SRK

Amma ina gani ya dace in aika da Afaforiditus, ɗan’uwana, abokin aikina da kuma abokin famana, wanda kuma yake ɗan saƙonku, wanda kuka aika domin yă biya mini bukatuna.

Free Reading Plans and Devotionals related to Filibbiyawa 2:25