YouVersion Logo
Search Icon

Filibbiyawa 2:2

Filibbiyawa 2:2 SRK

to, sai ku sa farin cikina yă zama cikakke ta wurin kasance da hali ɗaya, kuna ƙauna ɗaya, kuna zama ɗaya cikin ruhu da kuma manufa.

Free Reading Plans and Devotionals related to Filibbiyawa 2:2