YouVersion Logo
Search Icon

Filibbiyawa 2:19

Filibbiyawa 2:19 SRK

Ina sa rai a cikin Ubangiji Yesu cewa zan aika da Timoti zuwa gare ku ba da daɗewa ba, don ni ma in ji daɗi sa’ad da na ji labarinku.