YouVersion Logo
Search Icon

Filibbiyawa 2:12

Filibbiyawa 2:12 SRK

Saboda haka, ya abokaina ƙaunatattu, kamar yadda kullum kuke biyayya ba kawai sa’ad da ina nan ba, amma yanzu da ba na nan tare da ku, ku ci gaba da yin ayyukan cetonku da tsoro da kuma rawan jiki

Video for Filibbiyawa 2:12

Free Reading Plans and Devotionals related to Filibbiyawa 2:12