Filibbiyawa 1:22
Filibbiyawa 1:22 SRK
In zan ci gaba da rayuwa a cikin jiki, wannan zai zama aiki mai amfani a gare ni. Duk da haka me zan zaɓa? Ban sani ba!