YouVersion Logo
Search Icon

Markus 8:1

Markus 8:1 SRK

A kwanakin nan wani taro mai girma ya taru. Tun da yake ba su da abin da za su ci, sai Yesu ya kira almajiransa ya ce