Mattiyu 9:37-38
Mattiyu 9:37-38 SRK
Sai ya ce wa almajiransa, “Girbi yana da yawa, amma ma’aikata kaɗan ne. Saboda haka ku roƙi Ubangijin girbi, yă aiko da ma’aikata cikin gonarsa na girbi.”