YouVersion Logo
Search Icon

Mattiyu 6:9-10

Mattiyu 6:9-10 SRK

“To, ga yadda ya kamata ku yi addu’a. “ ‘Ubanmu wanda yake cikin sama, a tsarkake sunanka, mulkinka yă zo a aikata nufinka a duniya kamar yadda ake yi a sama.

Verse Images for Mattiyu 6:9-10

Mattiyu 6:9-10 - “To, ga yadda ya kamata ku yi addu’a.
“ ‘Ubanmu wanda yake cikin sama,
a tsarkake sunanka,
mulkinka yă zo
a aikata nufinka a duniya
kamar yadda ake yi a sama.Mattiyu 6:9-10 - “To, ga yadda ya kamata ku yi addu’a.
“ ‘Ubanmu wanda yake cikin sama,
a tsarkake sunanka,
mulkinka yă zo
a aikata nufinka a duniya
kamar yadda ake yi a sama.Mattiyu 6:9-10 - “To, ga yadda ya kamata ku yi addu’a.
“ ‘Ubanmu wanda yake cikin sama,
a tsarkake sunanka,
mulkinka yă zo
a aikata nufinka a duniya
kamar yadda ake yi a sama.