YouVersion Logo
Search Icon

Mattiyu 24:9-11

Mattiyu 24:9-11 SRK

“Sa’an nan za a bashe ku don a tsananta muku a kuma kashe ku, dukan al’ummai za su ƙi ku saboda ni. A wannan lokaci, da yawa za su juya daga bangaskiya, su ci amana su kuma ƙi juna, annabawan ƙarya da yawa za su firfito su kuma ruɗi mutane da yawa.

Free Reading Plans and Devotionals related to Mattiyu 24:9-11