YouVersion Logo
Search Icon

Mattiyu 24:38

Mattiyu 24:38 SRK

Gama a kwanaki kafin ruwan tsufana, mutane sun yi ta ci, sun kuma yi ta sha, suna aure, suna kuma aurarwa, har zuwa ranar da Nuhu ya shiga jirgi