YouVersion Logo
Search Icon

Mattiyu 16:15-16

Mattiyu 16:15-16 SRK

Ya tambaye su, “Amma ku fa, wane ne ni a ganinku?” Siman Bitrus ya amsa ya ce, “Kai ne Kiristi, Ɗan Allah mai rai.”