YouVersion Logo
Search Icon

Mattiyu 15:8-9

Mattiyu 15:8-9 SRK

“ ‘Waɗannan mutane da baki kawai suke girmama ni, amma zukatansu suna nesa da ni. A banza suke mini sujada, koyarwarsu, dokoki ne kawai da mutane suke koyarwa.’ ”